Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

SIRRIN AMFANI DA MINANNAS GA MATA DA KUMA YADDA AKE SARRAFA MINANNAS DIN TA HANYOYI DAYAWA DA KUMA LAFIYAR MU


 Ana sarrafa minannas ta hanyoyi daban daban domin hada magunguna na Kara ni'ima ko magance infection.



 AMFANIN SHAYIN MINANNAS:

 Da turanci anakiran wannan ciyawa da suna MYRTUS

da larabci kuma anakiranta da suna آس dahausa kuma anakiranta da suna *MINANNAS* 


AMFANINTA GA LAFIYA:


 🩸Yana magance ciwon baya da ciwon gabobi. 


🩸Yana magance kowane nau'in kumburi dakejikin dan'adam.


 🩸Tana wanke mahaifa tare da samarda sinadarai dazasu taimaka asami daukar ciki dawuri. 


🩸Yanahana zubargashi dakarawa gashi tsayi.


🩸Tana magance duk wani nau'i na sanyi. 


🩸Yanagyara fata dakashe kurajen jiki.


🩸Yana daidaita al'ada dawanke mahaifa.


 🩸Yana magance ciwon athma. 


🩸yana kashe kurajen mahaifa musamman idan aka hadashi dasauran sinadarai.


 🩸yana hana warin jiki dayawan gumi.


 Yana taimakawa wajen samun ingantaccen bacci ga way'anda basa samun bacci. 


🩸Ya nakarawa baki lafiya da kashe amosani dasa baki qamshi.


 🩸Mata yana karamusu ni'ima da matsi idan sun tafasa ruwansa sunadauke dashi mazakuwa yana karamusu maniyyi.


Zaku zuba minannas kaninfari danyar citta  masoro da Lipton kitafasa yadahu saikasa mazarkwaila kidinga Shan abinki yana saukar da ni'ima sosai.



Post a Comment

0 Comments