Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

SUNAYEN KAYAN KWALLIYA DA KUMA AMFANINSU YADDA ZAKU SARRAFA KOWANE ACIKIN SU



 *KAYAN KWALLIYA DA BAYANIN SU DALLA DALLA* 


👄💄👄💄👄💄👄💄👄💄👄


     ~Zeey's Glamour👄✍🏻~ 


Ayau zamu fara da lissafo kayan kwalliyar da ake buqata kafin asami kwalliya ta fiska mekyau da tsari kubiyoni Dan jin sunayensu da amfaninsu tare dani ~Zeey's Glamour👄👩🏻‍🍳


Gamasu bukatar koyon Daurin dankwali da make-up Graphics Design kumin mgn ta number na dake kasa ina koyarwa akan kudi kalilan👌🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻


           1) jagira

           2) concealer

           3) eye shadow

           4) eye liner, gel liner

           5) mascara

           6) foundation

           7) highlighter

           8) contour

           9) setting powder

          10) finishing powder

          11) lipstick, jambaki or lip glows

          12) moisturizer, primer da kuma makeup setting spray

          13) blush

          14) Brushes set

          15) Eye lashes

          16) Brow gel

          17) shimmer

          18) Beauty blender sponge(BBS)


Kubiyoni domin jin bayaninsu daya bayan daya.


             1) jagira wani nau'ine NA kayan kawalliya datake xuwa a maxubi kamar haka :

*tanaxuwa a yanayi na pencil da kaloli dabandaban ja, baqa, brown dadai sauransu

* tanazuwa amatsayin gari da ake dangwala da brush wajen zanata wato( gel liner)

Ana amfanida it's wajen zana gira ma' ana bin layin sama da qasa nagira dakuma cikeshi, sannan ana iya sawa asaman ido amatsayin eye liner sannan anasawa aqasan ido amatsayin kwalli.


              2) concealer: ana amfanida itane wajen gyara gira bayan anxanata da jagira kowani nau'i na jagirar Dan daidaita giran yabada shape me kyau, kuma ana amfanida ita wajen boye tabo ko qurajena fuska, sannan ana gyara karkacewar eye liner da ita asamn ido da ita, ana gyaran baki da ita in ansa jambaki yakarkace koyahaura saman bakin ko qasansa, sannan ana highlighting da ita. Tanaxuwa a nau'i kala kala 

* tanaxuwa nau'i kamr pencil

* tanazuwa a nau'i tube da kuma mazubi kamar na kwano ko faranti.


Kubiyoni danjin cigaban sauran bayanan kayan kwalliyar  saboda akwai saura dayawa taredani👇 

 *Chef Oum Aslam & meenat👄👰🏻‍♀*

       *Zeey's Glamour💄👄*

           






Post a Comment

0 Comments