Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

WASU MUHIMMAN ABUBUWAN DAKE HANA 'YA MACE DAUKAR CIKI WATO (JUNA BIYU)


 WAI SHIN KO KINSAN ABUNDA KE IYA HANA UWAR GIDA HAIHUWA🤰🏻🤰🏻🤰🏻??


Kadan daga cikin matsalolin da ka iya hana uwar gida daukan ciki🤰🏻 na da yawa,  Amma dai mafi akasari wadannan sune gaba gaba wajen haifar da matsalar rashin haihuwa a bangaren mata kafin mu garzawa ana mazan.


1. Idan mace Nada matsala ta ovulation

2. Lalacewar kofofin Fallopian tubes

3. Rashin nagartar mahaifar mace

4. Matsalolin daka iya shafar al'aurar mace

5. Shekaru ma nataka mahimmiyar rawa kamar macen da ta Dade batai aure ba ko kuma yin auren da kananan shekaru

6. Infection Mai tsananin gaske yana toshe kafofin mahaifa.

Misali zakaga mace ta kwashe sama da shekaru 30👩🏻‍🦱 batayi auren fari ba. Ko kuma mace a aurar da ita tana da kasa da shekaru 14 ko 15👧🏻


Saidai mafi yawan matsalolin kan iya afkuwa ta sanadin cututtukan 6oye, misali Aljanu👹 Allah ya kiyaye👏🏻

             HANYOYIN MAFITA 

Mafita shine aje ayi bunciken wadannan sassan jikin mace ga wacce abun ya shafa, awo daya bazai wadatar a gane lafiyar wadannan sassan jiki ba.


Scanning bazai tabbatar da lafiyar gallop tube ba


Haka scanning bazai tabbatar da lafiyar al'aurar mace ba akwai bukatan duba wa idan bukatan hakan ta taso.


Scanning zai iya tabbatar da ingancin mahaifar mace.


A tsaya ayi bincike agane matsala kafin magani, Haka kuma ana iya samun Maqasudin matsala ba wata cuta ce da ta danganci asibiti ba, yana iya zama Shedanun Aljanu ne, ko sihiri, ko kambun baka da dai sauransu.


 The most common causes of female infertility include problems with ovulation, damage to fallopian tubes or uterus, or problems with the cervix. Age can contribute to infertility because as a woman ages, her fertility naturally tends to decrease.



Post a Comment

0 Comments