YADDA AKE HAƊADDIYAR TURAREN DAKI AIR FRESHENER CIKIN SAUKI.
INGREDIENTS
* methanol
* menthol
* texapon
* industrial camfhor
* perfume
* color
* whitener
* clean water
*procedures*
Zaki saka Methanol dinki ciki normal roba sa ki saka
Menthol camfhor
Kijuyasu sannan ki debo ruwa ki zuba texapon
dinki aciki ki juya sai ki dan saka gishiri
Sbd yana taimakamasa
wurin saka sa kauri
Sannan ki zuba hadin
menthol dinki a ciki ki juya sosai sai sun hadu yadda ya kamata
Sai ki saka Whitener
dinki ki juya sannan ki saka.
turarenki ki juya saiki rufe yadda iska baxai shiga ba harsai bayan
Kwana daya Ki dauko Kiyi packaging.
*Note:-* idan kinsan kina bukatar colour karki saka
Whitener Idan kina kina son sa fari kawai sai ki saka Whitener dinki ki juya.
sannan saka gishiri ba dole bane sbd ba lallai sai yayi kauri ba kwai dai yayi kyau shine zancen sannan ba dole bane sai ya kwana ko ranar zaki iya packaging abunki
Sannan zaki iya saka turare Kala daban daban
*Hanya ta biyu*
Zaki iya samun galan ki saka methanol
Menthol da camfhor
Sai ki saka murfi ki rufe ki kijjiga har sai sun hade sannan, sai ki saka ruwa ki sake juyasu harsu hade sannan saiki saka
Texapon Dinki ki juya sannan Turare da kuma colour dinki ko whitener sai ki jigga Shikenan Air freshener ya hadu.
0 Comments