Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKE KALA-KALAN HAƊIN GUMBAN MATAN AURE DOMIN SAMUN MATSI DA NI'IMA DAN KARIN MARTABA WAJEN OGA


 YADDA AKE KALA-KALAN HAƊIN GUMBAN MATAN AURE DOMIN MATSI DA KARIN NI'IMA


    GUNBAN BAURE

Sassaken baure

Ya'yan baure

Dan bashanana

Gyadar mata

Gyada Mai BARGO

Aya Wanda aka soya


Kiyi garin kayan hadin daban daban .saiki hada KUMA kita dakawa WAJE daya harsai ya hadu .kina diba kina sha a black tea


    GUNBAR DABINO 1


Asuwakin mata

Dabino

Gyadar mata

Kanan pari

Maxalkwaila

Madara

Zaki samu dabinonki nai kyau kicire kwallon ki zuba a turmi ki zuba sauran kayan hadin kita dakawa harya dunkule .kina sha da madara


   GUNBAR DABINO 2 


Asuwakin mata

Gyadar mata

Dabino

Kanan pari

Aya 

Idon zakara

Maxalkwaila


Ki soya aya sama sama saiki tadakawa tare da kayan hadin har saiya dunkule kina sha da nono KO madara


    GUNBAR GERO DA RIDI


Gero

Kanan pari 

Citta

Jar kanwa

Maxalkwaila

Nono KO madara


Kita dasu har saisun hade jikinsu saiki saka maxalkwaila kina dakawa kina yayyafa ruwa a ciki har ya hade kina iya sha da nono KO madara


Hadin gumbane domin Matan aure masu bukatar burge oga domin samun ingantattun ni'ima da matsi asaukake.



Post a Comment

0 Comments