YADDA AKEYIN GYARAN FUSKA DA DA KAFA DA TOKA FUSKARKI KO KAFA SUYI SMOOTH KAUSHI DA FASO SUFICE KIYI KYAU ABINKI
👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄👄
Yanda xakuyi GYARAN nan da parko xaki samu toka Ku tankade sai Ku kwabashi da ruwa ruwa saiku Shapa a puskanku bayan kun gama karku wuce minti 1 ko biu2 sai a wanke,
wasuma lokacinda suka Shapa sukanji xapi to da xarar kunji hakan ma kuna gama gogawa sai a je a wanke,
Dan toka tanada karpi baa barinsa ya dauki lokaci wasu na complain akan yana kona masu puska ,shi na puska xaayi shine na tsawon kwana 3
Sai na shi kafa kuma zaku shafe kafar da toka yayi kmr 5mnt ko 3mnt shima saiki goge kafar yayi smooth kaushi da faso duk sufita.
musamman ma masu pimples domin yana kashe ko wane quraje na puska gsky amfani da toka yana gyara fuska da kashe kuraje da tabbai sosai.
Karpa Ku manta bai dadewa a puska kada oga yayi tunanin gobara puskarki tayi😂. Kice Oum Aslam ce tajawo miki😂
0 Comments