Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKEYIN GYARAN NONO (BREAST) DA HULBA NONON KI YACIKO YATSAYA YAYI BUL-BUL


 Yadda akeyin Haɗin Gyaran Nono da Hulba nonuwanki yaciko yatsaya yayi BUL-BUL.


❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀


Kisamu 'ya'yan hulba kirunka hadiyan guda goma koh shabiyar nononki zaiyi kyau kuma ginshikin nononki zai tashi 


Karki yarda man da kike shafawa jikinki shi kike shafawa nononki wllh wnn kuskurene shiyasa nonuwanki suke komawa kamar tsumma da zarar kingama shayarwa Yazama na kina da man hulba domin gyara nononki saidai shi man hulba bashida kamshi mai dadi gudun mijinki kar yaji wnn warin hulban saiki runka shafa turaren humra bayan kinshafa hulban.



Post a Comment

0 Comments