YADDA AKEYIN HAƊIN HADADDIYAR TSUMIN TABAJE
Kayan hadin dazaki nema👇🏻
• Goron duma
• minnannas
• dan kumasu
• yayan baure
• sassaken baure
• makale mata
• Ganyen idon zakara
• Ganyan.magarya
• karin fari
• citta
• kimba
• mazarkwaila
• rake
• dabino
YADDA ZAKIYI HAƊIN👇🏻
Zaki zuba dukkan magungunan ki cikin ruwa banda mazarkwaila ki dafa su sosai sai ki tace ki tsince dabinon ki ki cinye ko ki fasa mazarkwaila acikin hadin da kika tace sai ki mayar huta su kara dahuwa sosai ki juye ajaraka kina sha zaki zama kamar famfo gurin kawo ni'ima da dandano gurin oga abin ba,acewa komai kawata💃🏻💃🏻💃🏻
~By Chef Oum Aslam & meenat✍🏻👩🏻🍳~
0 Comments