Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA ZA'A SARRAFA DABINO DOMIN SAMUN INGANTATTUN NI'IMA AJIKIN MATAN AURE


 YADDA ZA 'A SARRAFA DA BINO DOMIN SAMUN NI'IMA GA MATAN AURE.


A kimiyance shi dabino yana da tarin sinadarai da jiki ke bukata. Kusan vtimins irin vitamin A Calcium iron menerals B complexda irinsu amino acid duk ya tarasu. Shi kansa dabino ruwan cikinsa yafi aiki sh yasa nakeson kowa maku ynda zaku ribaci ruwan dabinon ku ma aurata da masu shirin auren. Amman kada budurwa tayi.


Taya zan sarrafa dabino domin samun niima?


Zaki samu abubuwa kmr haka. 

Garin minannas,madarar ruwa se dabino.


_Da farko zaki samu dabino: Ki bare dabinonki rabin kwano,ko dai kani adadi me yawa haka.


se ki jika da ruwa Idan ya yi luguf sai ki markada a ‘blander’ Zaki ganshi da kauri kirtif. Sai ki ajiye a fridge.


 ko wuri me sanyi wanda ba zai lalace ba.duk sanda za ki sha saiki debi cokali biyu ki zuba a kofi, ki juye madarar ruwa gwangwani daya, ki sa garin minannas karamin cokali ki juya sosai, Idan ya yi kauri da yawa ki kara ruwa kadan ki kuma juyawa, ki shanye duka.


 _Bayan awa uku da shan ki za ki tsinci kanki cikin wani yanayi na lutsutsu da son kasancewa da maigidanki  Za ki ji dadin da ki ka dade ba ki ji ba.

Maigida kuwa zai gamsu da ke sosai. A jaraba wannan ma yan'uwa.


By Chef Oum Aslam & meenat✍🏻👩🏻‍🍳



Post a Comment

0 Comments