Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKEYIN HAƊIN UWARGIDA KINFI KANKANA RUWA HAƊINE MAI AMFANI AJIKIN MACE


YADDA AKEYIN HADIN UWARGIDA KINFI KANKANA RUWA HADINE ME AMFANI SOSAI GA UWARGIDA DA AMARYA🍉😋



Wannan hadin yana sa mace ta kasance cikin ni'ima da yawan naso matukar tana shan wannan hadin kuma wanda suke shan wannan hadin ba a kwace musu miji kema ki koya kiga yanda zaki tara ni'ima.


Zaki nemi kayan hadin kamar haka;

* Kankana

* Garin kanunfari

* Garin dabino

* Kwakwa

* Madara peak

          YADDA AKEYIN HAƊIN 👇

*Bayani;* Zaki samu kankana mai kyau sai ki fere samanta kiyi mata kofa a sama sai ki kawo garin kanunfari ki zuba a cikin kankanar sai ki samu garin dabino shima ki zuba a cikin kankanar sai kuma Kwakwa kwallo daya ki fasa ki zuba ruwan a cikin kankanar sannan itama kwakwar ki gurzata ta zama gari ki zuba aciki kankanar shikenan kin hada sai ki ajiyeta a waje mai tsafta kamar firige bayan awa goma sha biyar (15 hours) sai ki fara sha harya kare, yar uwa wannan hadin ba na bari bane ,na musamman ne 


 ~Chef Oum Aslam & meenat ✍️ 👩‍🍳~



Post a Comment

0 Comments