Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

BAYANI GAME DA MATAKAI NA NAKUDA WATO (STAGE OF LABOUR)


YAU MUNA BAYANINE GAME DA MENENE MATAKAI NA NAKUDA WATO (STAGE OF LABOUR) GA MATA MASU CIKI.


Stages of labor shine matakai da me juna biyu ke haduwa dasu da zarar haihuwar ta ta zo.


MATAKI NAWA LABOR KE DASHI?

Labor Yana da matakai guda 3:


*Na farko* Yana karewa ne daga farawar strong contractions zuwa sakkowar baby zuwa birth canal.


*Na biyu* Yana karewa ne daga sakkowar baby zuwa birth canal har zuwa a haife Shi.


*Na uku* na karewa daga haihuwar baby har zuwa fadowar placenta ( mabiya).


MATAKIN NAKUDA NA FARKO.


Akasari Yana kaiwa awa 10 zuwa 20 ko fiye da haka idan haihuwar uwa ta farko ce wato (primi).

A wannan mataki Kada uwa tai gaggawa wajen ta haihu, saboda natural ne nakudar ta yi slowly. Ayi kokarin kwantar mata da hankali tare da nuna Mata wasu sunyi fiye da haka ma wajan jinkirin.


Kuma Kada tai kokari nishi har sai jariri n ya dawo kasan birth canal taji cewar yanzu yakamata tayi nishi.

Ya na da kyau uwa tai keeping bladder da bowel din ta empty daga fitsari da Kashi.


MATAKI NA BIYU

A wannan mataki ne ake haihuwar jariri, wasu lokutan tana farawa ne da fashewar faya , a nan stage din yafi sauki Kan na farko, kuma Baya daukar time da yawa. Anan contractions yafi tsanani saboda haka uwa zatai nishi so sai da iya karfin ta. anan zata ji gajiya har ma ta Dan Fara bacci wannan is normal.


MATAKI NA KARSHE.

Wannan Yana farawa idan aka haifi jariri  har zuwa lolacin da placenta zata Fado, akasari placenta dakanta take fadowa bayan mintuna 5 da haihuwa zuwa rabin awa. 


Allah Ka sauki masu juna biyu lfy masu  nema Allah kabasu  masu albarka ameeen.



Post a Comment

0 Comments