YADDA AKEYIN CINCIN MAI KWAKWA MAI DADIN GASKE DAGA KITCHEN DIN MOM ASLAM✍🏻👩🏻🍳.
INGREDIENTS
1.)fulawa.
2.)suger.
3.)bakin powder.
4.)kwakwa.
5.)bota.
6)kwai.
7.)gishiri.
YADDA AKEYIN HADIN
Da farko zan fara dacema uwargida tayi hakuri!tayi hakuri!! Tayi hakuri!!!.da duk abinda maigida zai kawo mata na aikin sallah.
domin ana wani yanayine na rayuwa Chef Oum Aslam kitchen👩🏻🍳 tana bawa uwargida hakurine sbd yanayinda muke ciki, domin wlh ana neman nasawa abakin salati da qarne.dan haka shi menemowa yana buqata akoda yaushe adunga kwantar mai da hankali da dada dan kalamai masu sanya zukata.
sai yaji dadin nemowa.batare dawata damuwa tashigeshiba har yasamu hawan jini.dan haka uwargida idan Allah ya buwace mishi ya baki nayin cincinto.sai kiyi in Allah be woreba kuma kadakisa damuwa saiki kwantarmai da hankali kinuna mishi babu damuwa domin kun dadekuna ci kobada sallah ba.
dan haka Allah yabudo maka qofofin na alheri da zakasamu kaciyardamu.idan kuma yabaki to ga yanda zaki hada cincin dinki mai kwakwa.kuma inaso uwargida tasan cincin mai kwakwa ya kasu kala kalane.amma ga irin wannan ta gwada tagani.
Da farko sai ki wanke kwakwanki ki kankare kwakwanki qanana qanana.
idankin kankare saikisa a blender kiyi blending dinshi idankinyi saiki taceshi da dan ruwa kadan yanda kwakwan zaifita bazai tsaya a dusanba.
Daman kinriga kin tanaji kayan hadinki kusa dake.wato wadandana lissafa.saiki tankade fulawanki.kifasa kwai kizuba suger da baking powdernki da butter ki dankina buqatan gishiri saiki zuba kadan idan kuma ke shazumamine to saiki barshi.idankin ga,a adasu harda bota.saiki sa hannunki ki jujjuyashi ya juyi.ya hade gu daya.saiki samu wannan ruwan kwakwanki ki dunga kwaba cincin din dashi.har yamiki taurin yanda kikeso.
a madadinki kwaba da ruwa kawai.a a.toke da ruwan kwakwan zaki kwaba.to idankin gama saiki zaunaki yankashi zuwa size dinda kikeso.in kin gama saiki fara suya.zakiji gidanki yadau qanshin kwakwa.
inkuma kun mata rowato sai muraba jaha daku.dan haka uwargida idan Allah ya wore ma maigida to saiki kwadayi mishi irinta.idankuma bakisamu kinyiba.to domin girman Allah uwargida kadaki bata ranki kiyi fishi.domin anacikin wani hali na rashin abinci.
dan haka uwargida kizamo mai biyayya akoda yaushe.idan yadauko yabaki kimasa godiya sosai.idan babu kimasa addu a.dafatan alheri.bawai kidunga kunbure kunburan banza da wofiba.dan wlh nasanmu sarai mata so dadama wasunmu basu sanbabu ba.
Allah yashiryadamu cikin tafarkin sunnah muyi koyi da nana khadijat ameen
*_____✍🏻✍🏻By Chef Oum Aslam & meenat kitchen👩🏻🍳*
0 Comments