YADDA AKEYIN HADADDEN GARIN KUNUN AYA
INGREDIENTS
Aya
Busashen dabino
Busashen kwakwa
Citta
Kanin fari
YADDA AKE HADAWA
Da farko ki surfa aya ki wanke ta sosai ki tabbatar kin cire dik wani datti dake cikinta .....sanan ki bazata A rana ta bushe sosai na kwana biyu2days
Kicire kwalayen dabino ki .....Ita kuma kwakwa ki fere bayan ki goga ta ko ki yanka ta dik yacca kikeso
Ki bar kwakwa ta bushe na kwana 3days
Sai ki hada ayan da dabino da kwakwa da busashen dabino da citta da kanin fari ki bada ayo maki markaden gari Idan anyo ki barshi ya bushe Acikin rana
Ba'a tamkade dik lokacin da zaki hada kunun aya kawai kidiba ki zuba ruwa ki rufe bayan 20mins ki tace shikenan kin hada kunun aya... Asaka a fridge yayi sanyi.
0 Comments