Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKEYIN SAMOSA


 YADDA AKEYIN HADADDIYAR SAMOSA CIKIN SAUKI ANAN👇🏻


INGREDIENTS:-


• flour kofi 2

• kwai 2

• Butter spoon 1

• baking powder spoon1

• Albasa 2

• Nama kofi 1

• Maggi

• Gishiri

• Curry

• Mai

• Spices

 

    YADDA ZAKI HADA

A soya nikaken nama Sama sama tareda albasa, saiki sa maggi da gishiri da curry da spices.


Ki tankade filawa kisa b.powder butter kwai gishiri saiki kwaba ki muraza tai laushi sai a yanka ta qanana kowane amurzashi har yayi fele fele, sai a zuba sai a zuba spoon 1 na hadin nama ciki alinka gefe biyun yadda ake nadata. Sai a datseta gefe gefen sai a soya.


Kuma ana iya yanka kabeji albasa agurza Kara's a soya Sama sama a hada da nama. Kuma ana kwaba filawa da ruwa kamar kwabin spring roll idan an gasa a soya a mai.


 *_____✍🏻✍🏻By Chef Oum Aslam & meenat kitchen 👩🏻‍🍳*



Post a Comment

0 Comments