Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKEYIN DOUGHNUT


 CIKAKKEN BAYANIN YADDA AKEYIN DOUGHNUT RECIPE


INGREDIENTS:-

▪Flour 4 cups

▪Sugar 1 cup or to taste

▪Butter 250g (1 simas)

▪Egg 5

▪Yeast 1 Tablespoon

▪Baking powder 1 teaspoon

▪Salt 2 teaspoons 

▪Powdered milk 1/2 cup

▪G/oil 2 bottles

 

         METHODS:-

Ki hada kwai, sugar, butter, yeast, b/powder, gishiri, madara da mangyada gwangwani daya guri guda kita juyawa har sugar ya narke, sai ki zuba ruwa cup biyu na rowan dumi ki juya. Sai ki kawo flour ki zuba ki kwaba ya kwabu sosai. Alamar ya kwabu sosai zaki ga ya daina kama miki hannu. Ki bashi 1 hour sai ki murza ki fitar da shape na doughnut.


Kisa mai a wuta kina soyawa.


Note:- Dougnut yana son medium heat ne inkin cika wuta ciki bazai soyu ba in wuta tayi low zai sha mai.

2. Measurement na ruwan yayi daidai da cup din da kika auna flour.

3. Kwabin dougnut yafi cincin ruwa bai kuma kai na puff puff ba ya dan fi n buns ma.





Post a Comment

0 Comments