HANYOYI TARA (9) NA BADA TAZARAR HAIHUWA GA MA'AURATA
Mafi Yawan Hanyoyin da Ake bi Wajen Bada Tazarar Haihuwa Sukan Bar Baya da Qura Wajen Sakar Wa Mata Rikicewar Jini Suta Wahala Ga Ciwon Mara Wasu Matan Ma Suta Ramewa
Ga Wasu Hanyoyi da zaa iya bi Masu Sauqi Wajen Bada Tazarar Haihuwa a Gargajiya ce Marasa Cutarwa
1-) A Matse Lemun Tsami Amma (Lime) Guda 2 Cikin Ruwa Rabin Kofi, Bayan Gama Saduwa Macce Tasha, Ciki Bazai Shigeta ba A Wanna Lokacin
2-) A dafa Ganyen Darbejiya (Dogon Yaro) A Dibi Cofi 1 A Sha Bayan Gama Saduwa
Macce Ba Zata Sau Cikiba A Wannan Lokacin
3-) 'Yayan Zurma Macce dake Son Bada Tazarar Haihuwa ta Shekara Guda Sai ta Hadiyi Guda Daya, Mai Son Yin na Shekara 2 Sai ta Hadiyi Guda 2,
4-) Idan Mata Ko Miji Ko Su Biyun Suka Shafa Man 'Ya'yan Zurman Wato MAN GELU (Castor Oli) Kafin Saduwa Ba Zaa Dauki Ciki ba a wanna Lokacin
5-) Shan Garin 'Ya'yan Gwanda Cukalin Shayi Daya a Ruwan Dumi Bayan Yin Jima'i Na Hana Shigar Ciki,
6-) Idan Macce Tayi Laya da Kashin Zomo (Na Daji) Ba Zata Dau Ciki ba Matuqar Tana Tare da Layar
7-) Idan Namiji Yaci 'Ya'yan Gwanda Kamar Kimanin Kwara 10 Ya Tauna Yabi da Ruwa
Sanadarin Haihuwar Shi ( Maniyyi)
Ba Zai Iya Samar da Da ba Kimanin Awa 24,
8-) Fitar da Azzakari Waje Lokacin Kawo (AZLU).
0 Comments