*YADDA AKEYIN GYARAN JIKIN AMARE👰👰(Bridal care)*
1-kurkur (Ja da yellow)
2-Garin Dilka
3-Madarar gari
4-lemon tsami
5-Gaf-Gaf
*METHODS*
Asa ruwan zafi a kwaba duka wadannan kayayyakin,kwabi mai dan kauri yadda zai kama jiki, ashafe duka jiki dashi,in ya bushe a kakkab'e,sai a yi wannan had'in again:
1-Dilka (Dan Daedae)
2-lemon tsami
3-Tiraren kafi Amarya
4-Madarar turaren miski
5-Humrah me kamshi
6-Man zogale
7-Ambar kad'an
8-Sugar da ruwa
*METHODS*
Duka za a hadasu a mazubi mai kyau a dafasu kada wuta tai yawa,in ya dahu za aga yana kumfa,asauke ashafa shi da d'an zafi - zafinsa ,inya bushe ayi wanka asamu turaren wuta na jiki mai kamshi a hada da kanimfari kad'an a turara jiki dashi har tsawon sati 1 ,insha Allah za'a sha mamaki kuma duk wani kuraje sun tafi kuma kamshi saidai a bada labari😍
0 Comments