*LOKACIN DAYA KAMATA MACE TAFARA GYARA NONO BREAST...*
Tun kina budurwa zaki fara kiyaye nononki wato kamar yawan tsalle ko daurin kirji da zani ko kuma mummunan kwanciya wanada zaki danne su sannan akwai rigar nono (brezy) itama dole kisan wanda ya kamata kisaka wato wacce bazata matsesuba da dai sauran abubuwanda zasu wahalarda su
to idan kika kiyaye wannan har lokacin aurenki nononki zai kasance a tsaye yanda oga zai rude Lokacinda kika zama matar aure saboda saduwar jima i da sauran uzirin mijinki a wajen nononki zai rinka karuwa yana kwanciya
to wannan lokacin zaki rinka daukar ingantattun magunguna na gargajiya Wanda zasu karawa nononki kyauwu wannan duk muna bayaninsu a posting dinmu to bayan kin haifu kuma zaki iya rabuwa da kowanne magani kedai kirinka shan abubuwanda zai karawa nononki ruwa kamarsu nonon saniya ko madara peak ko luna ko yougut ko garin madara kika jika da ruwa kika zuba garin zogale kikasha zai miki amfani ko kunun kanwane zaki iyasha ya danganta da yanayin wadatarda kike dashi har lokacinda zakiyi yaye
zakiga nononki da ruwa sosai to bayan kin yaye sai kuma kiyi gyara na masuyin yaye shine zakiga kinayi kinyi nasara kuma za a dade ana miki kallon budurwa kuma zakiga yanda zaki samu kulawa da soyayya awajen mijinki kinga babu maganar kishiya a gidanki.
0 Comments