ABUBUWAN DA KE HANA MATA DAUKAR CIKI DA KUMA YAWAN ZUBEWARSHI.
Wasu abubun da suke hana mace daukar ciki, galibinsu suna da nasaba ne da Jinnul Aashiq mai rike mahaifa.
Idan tagaza yin ovulation sai ta gaza sakin kwayayen halittarta bayan ta yi tsarki daga jinin al’ada rana ta 1 zuwa ta 15.
Akwai kuma wasu matsaloli ko wasu nauin rashin lafiya daka iya haddasa rashin samun ciki kokuma yawan bari ga mata kamar haka
1- syphilis
2- Karin Fibroid
3- Matsalar Ovarian Cyst.
4- Infection.
5- PID.
6- Toshewar bututun Fallopian tube.
7- PCOS ( Wata lalura ce da take sanya rashin daidaiton al’ada kuma ta haddasa matsalar (Hormonal Imbalance.)
Magani Ga Mata Don Samun Haihuwa.
Duk wadan nan za su iya yin sanadiyyar mace ta gaza samun rabo, wata kuma tana iya samu amma sai rabon yaki zama a ciki saboda ba ya iya wuce watanni 1 zuwa 3 sai cikin ya zube.
Amma duka wannan sai da IZININ ALLAH, kuma Allah na iya tabbatar da abinda yaga dama a lokacin da yaga dama.
Amma idan har antabbatar da matsalar jinnul ashiq ce to duk mai wannan lalura tasamu garin habbatussauda da garin saiwar tumfafiya kullum tarika tsugunna hayakin to insha Allahu aljanun zasu rabu da ita kuma zata samu haihuwa.
Duk wadda tasamu wannan sako ta daure ta turama mata dayawa domin mata da dama na fuskantar wannan kalubalen.
Allah yasa mudache
Ya tsaremu da mugunji da mugun gani
0 Comments