Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

MUHIMMANCIN AMFANIN CIN DAFAFFEN QWAI GA LAFIYARMU


 AMFANIN CIN DAFAFFEN QWAI GA LAFIYARMU.



Ka Nemi qwai na kajin mu na Hausa,domin sun fi yin magani ganin irin ciye ciyen da su ke yi na abinci kala kala a cikin gida hadi da ciyawa da sauransu.

Zaka ji ko test nasu Yana da banbanci  idan aka kotanta da na sauran kajin da ake kiwo na turai.


Qwai maganine tun a zamanin Manzanni suna amfani da shi sosai saboda tasirin da yake da shi ga lafiyar jiki.


1.Yana Karawa Ido karfin gani da haske.


2.Yana karawa Dan adam basira da fahimta.


3.Yana karawa zuciya lafiya.


4.Yana samarda maniyi Mai rai Mai lafiya ga namiji Mai low sperm count.


5.Yana samarwa macce da qwan haihuwa Mai karfi Mai lafiya waton ovolution a turance.


6.Yana Narka mugun kitsen dake taruwa a cikin jiki ya zamewa zuciya cuta.(bad cholesterol)


7.Yana maganin zubar jini idan an samu yankuwa ko rauni.


8.Manijin da ya kusan aure ya zanka cin qwan kajin gida zai ga amfanin haka bayan an yi aure.


9.Idan kana son jikinka da hakoranka suyi karfi ka lazimci cin daffafen qwai.


A ci daffafen qwai yafi a soya,domin soya shi Kara Wani ingredients ne da ba a bukata kamar wannan maiqon da su maggi da Corry powder da wasu ke Karawa a kan shi.

An fi bukatar a ci daffafen qwai,ba ci za a Yi sai an koshi ba qwara daya zuwa biyu sun Isa ga wuni.


Da fatar Allah ya hore abun Siya,Allah yasa a amfana.



Post a Comment

0 Comments