*SIRRIN MATAN AURE ZALLAH YADDA AKE NEMAN MIJI?:*
*WAISHIN YAYA NEMA AKE NEMAN MIJIN NE WAI??😋💃🏻*
Ta hanyar magana (Idan kun saba akwai shakwuwa da fahimta juna tsakanin ku. 💖1. misali: wane zo muje muci dadi🙈😂
ko wane yau fa abun nakeso ido rufe🙈😂 . ko kuma wane zo muje kayi taimako😂 iri haka dai maganganu kala kala wasu bazasu rubutu bama. in kun saba sosai da mijinki dama kuna batsa iri iri duk yanda kikaga dama zaki iya gyamishi kuje ku raya sunna . kuji dadi ku sami lada🙃🙈
2- *TA HANYAR AIKI* na masu kunya kenan musanman wanda basu dade da miji ba ko suna ganin ya girme su basufi irin watanni ko shekara 1 zuwa 2 ba haka . Abinda ake nufi ta aikace shine zaki tashi kiyi shigarki me daukar hankali bawai tsirara sosai ba . A'A irin dai yanda in an gani zaa sake juyowa a kalla.
3- *TA HANYAR KALLO:* idan duk kina ganin cikin wadannan hanyoyin babu Wanda zaki iya to ya zama kin iya kallon da yake rikita mutum yasa dole yaji yana son wani. ya kuma gane cewa kina son wani abu ke dinma 😅
Kizo kusa dashi kiyi zaman irin me style din nan. zama kan duwawu daya din nan daya kindan dageshi kadan(Allah sa kun gane) .. ki dora hannunki ta bayanshi maana kafafarshi. dayan hannun naki ki dorashi a saman kirjinshi .. ki matsar da yatsunki wurin gemunshi .in babu gemun wurin inda gemun yake, kina kallon fuskanshi kaman irin kina neman wani abu . kina dan mishi baa ji hancinka aa ji kazanka irin yanda dai zaki samu abin fada kuna daria. kina ta dan goga mishi jiki ba tare da ya fahimci da niyya kikeyi ba . daga haka inyaji ba sarki sai Allah dole shaawa zata taso mishi daganan sai kisanya zakiyi dashi, ruwanku kuyi a kujera . ruwanku ku tafi dakin barchi ya rage naku😂 bakice mishi zo kayi ba .amma shi dakanshi yasan cewa kece kika nemeshi........
Kallo ne zaki dinga yinshi kamar kinaso, kamar kuma bakyaso.
zaki bude idonki tarr.
sai kiyi kasa dashi kadan kamar half na idon. ba lumshewa duka kamar kina jin barci ba.ban kuma ce ki dinga budewa kina rufewa irin na yan maye ba A'A ❌ ba ruwana . In kika dan rufeshi half zaki dinga kallonshi a haka . da kun hada ido sai kiyi murmushi irin me kashe jiki. ba yake hakwara zakiyi ba kuma kamar wadda taci kai😂 murmushi irin dan karamin nan kamar dai kina tunani. kuma dama tunanin abar kike😂🙈.
_By Chef Oum Aslam & meenat ✍️👩🍳_
0 Comments