YADDA AKE AMFANI DA QARO WAJAN GYARA GABAN MACE KI CIKO KI MATSE
Darasi na 1
1- Zaki samu Qaro sai k daka shi yayi laushi, sai ki dafa Ruwan Zafi ki zuba shi Qaron Kullun kina tsarki dashi sau 3 A Rana.
2- Zaki Samu Qaron sai ki Tafasashi amma ruwan kadan ake zubawa, idan ya narke Zaki ga yayi Kauri sosai sai ki Ajiye shi idan ya huce zakiga ya zama kamar Kakile.
to yadda zakiyi Amfani dashi shine idan ya zaman to kingama komai Oga ya gama aikinsa, Sai ki lakata ki saka A cikin Farjin ki kullun haka da daddare shafiya nayi sai ki wanke.
3- Ta samu Babbar Roba wacce zaki iya zama A ciki Sai ki Zuba Ruwan Dumi sannan ki zuba Dafaffen Qaron Sai zauna minti 10 -15.
1- Yana Maganin Vaginal DisCharge wato Fitar farin Ruwa.
2- Yana Hade Gaban mace Koda tayi Haihuwa Goma Zai matse mata Gaban Nata.
3- Yana kawo ni'ima.
4- Yana Maganin Kurajen Gaban Mace.
-5Yana Maganin duk wata Bacteria Ta Gaban mace.
Da sauran wasu Matsalolin Gaban Mace.
Mu hadu a Darasi na Gaba
Duk wanda ya karanta wannan posting Yayi min Addu'a Allah ya biya mun Bukatu na Na Alkhairi.
0 Comments