Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKEYIN GYARAN FATA DA CARROT KIYI FRESH KURAJE DA TABBAI SU FICE


 YADDA AKEYIN GYARAN FATA DA CARROT: 🥕🥕


🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃


Carrot yana dauke da sinadare masu mutukar amfani a jikin dan Adam kamar irinsu vitamin A, K, C, B6, B1, B3, and B2 da kuma wasu nutrients kamar su fiber, potassium, and phosphorus da dai sauransu.


Ana amfani da Carrot wajan gyaran fata:

🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕

Domin haske da shekin fata:


- ki ringa yawan cin carrot.

- ki yawaita shan carrot juice atleast sau 2 a sati

- ki ringa Shafa carrot oil a skin dinki, zaki iya hada shi da man kade ki ringa shafawa.


Magance dry skin:


- ki blending carrot sai ki sa madara da zuma ki shafa yayi 15min sai ki wanke da ruwan dumi.


Maganin wrinkles:

🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕

- ki hada carrot juice da aloevera ki ringa shafawa yin hakan na magance tsufar fata.


Magance kurajen fuska:


- ki hada carrot juice da lemon tsami da zuma ki shafa a fuska ki barshi yayi 20min sai ki wanke. kiyi hakan sau 2 a sati.

🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕



Post a Comment

0 Comments