Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

AMFANIN TURAREN MISKI A FARJIN MACE DAMA JIKINTA DA YADDA ZATAYI AMFANI DASHI


 AMFANIN TURAREN MISKI A FARJIN MACE DAMA JIKINTA DA YADDA ZATAYI AMFANI DASHI



  Yaku'yan uwana Mata, a yau zan sanar daku amfanin turaren miski a farjin mace saboda ku anfana.


  Yake Yar uwata, Anason kisamo farin miski dakuma auduga, saiki saka turaren akan audugar saiki goge farjinki dashi Anason ki goge kowane lungu da sako a cikin farjinki, Anason duk Bayan mako daya kiyi amfani da wannan hadin.


    Wannan hadin Yana sanya farjin mace yasamu kariya daga cututtuka sannan kuma wannan hadin Yana Hana gaban mace wari, wannan hadin Yana matse kofar farjin mace sannan kuma Yana karawa farjin mace Dadi sosai.


   Duk wadda tayi amfani da wannan hadin, toh mijinta zayaji dadi sosai alokacin da yake saduwa da ita, wannan hadin Yana gyara farjin mace sosai


Snn Kuma anaso duk sadda kika gama Al'adarki yazama kinyi amfani dashi


Snn zaki iya digawa acikin pant dinki taciki kafin kisaka Amma idan zakisa a pant karkiyi insert dinshi na wandon yawadatar 


Snn ana shafawa a hammata kadan don samun dawwa mammiyar kamshi.


Amfanin misk yanada amfani sosai gsky musammman ma ga mace.



Post a Comment

0 Comments