Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

MAGANIN KARIN NI'IMA-MATSI DA KUMA SANYI (NA MATA)


 MAGANIN KARIN NI'IMA-MATSI DA KUMA SANYI (NA MATA):



Wannan fa'ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace niima sannan kuma yana matse mace sosai da koma kamar budurwa.


YADDA ZA'AI SHINE:


Da farko za'a samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar kwanan sha sai a tafasa sosai idan aka sauke yadan huce sai mace da rika tsogunno a ciki, ko kuma ta rika kama ruwa dashi safe da yamma.


Idan da dama sai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatus saudat tayi matsi dashi.


Insha Allahu za'aga abin mamaki sosai


GAWANI MAGANIN SANYIN SHIMA DA IZININ ALLAH KUGWADA👇🏻👇🏻


MAGANIN SANYI DA IZININ ALLAH


   Wanda suke fama da wannan matsalar ta SANYI, aje a samo:


1) Danyar citta.

2) Kanunfari.

3)  Albasa 🧅

4) tafarnuwa 🧄


Idan aka samo wadannan , za'a hadasu waje daya a rinqa dafawa anashan ruwan safe da yamma , a dauki tsawon sati biyu zuwa uku anayi, za'a waraka daga wannan matsalar ta SANYI da izinin Allah.



Post a Comment

0 Comments