Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

MAGANIN WANKE MAHAIFA GA MATAN DA SUKAYI TSARIN IYALI WATO FAMILY PLANNING


 ✿MAGANIN  WANKE MAHAIFA GA MATAN DA SUKAYI TSARIN IYALI WATO FAMILY PLANNING✿


_Mata da yawa suna kukan bayan sunyi tsarin iyali daga baya kuma bayan sun daina sai samun ciki ya gagara wasu sukan shafe shekara 3,4,5 kai har mai shekara 8 na samu qorafi a akanta kuma cikin ikon Allah na bata magani cikin wata daya ta samu cikin da izinin Allah..


_Shiyasa zan taimaka muku da gudunmawata wanda duk wacce tayi Insha Allah zata samu juna biyu ko tana rikicewar al'ada insha Allah zata samu lapiya.


        (KI SAMU)

         

1️⃣---maramiyyi 

2️⃣---zi'itir

3️⃣---Albabunaj,

4️⃣---zuma

5️⃣----habbatussauda

6️⃣----- kustul Hindi 


_Idan kika hade Wadanan tsirren sai ki dakasu luqui ki samu mazubi ki zuba sai kidinga shan teaspoon a ruwan zafi ko shayi ba madara ba Suger sai dai idan kina da zuma mai kyau kidinga zuba cokali 1, zaki sha sau 2 a rana


_Amma idan zaki siya ki tabbatar mai kyau kika siya , ko wanne ki sayi tsabarsa ki daka da kanki domin mafi yawanci wanda ake siyarwa na cikin kwalin nan basu ne a cikiba shiyasa idan an fada muku magani sai kuyi tayi baiba sabida ba abinda akace bane kukesha, yazama ciwo daban magani daban.



Post a Comment

0 Comments