Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

WAISHIN IDAN NAMIJI YAYI RELEASING AMMA MACE BATAYI BA ZA'A IYA DAUKAR CIKI??


 SHIN IDAN NAMIJI YAI RELEASING AMMA MACE BATAYI BA ZA'A IYA DAUKAR CIKI??


Samun Gamsashshen Jima'i bakaramin mahimmin Abu bane wajan samar da girmamawa, kulawa da kaunar juna tsakanin ma'aurata, sannan kuma iyawane. Ba abun kunya bane don ka tsaya ka fahimci iyalinka, ka koyi yarda zaka inganta lafiyar aurenka, da yawan magidanta musamman a wannan lokaci basu da ilimin common"fore play" Saboda girman kai ko kaji abunda dariya ma wai kada ta Raina shi shyasa baya wasa da ita. Wanda hakan kuma shikesa da bukatar su ta biya sunyi release sai kaga suna kokarin tashi subar matar akwance batare da ta sami gamsuwa ba inda hakan bakaramin discouragement bane ga ita uwargida wanda karshe wannan shine zai jawo Raini a tsakaninku koma ya kashe ma aure baki daya. 


Shyasa da yawa sai kaji complain din mazajen shine saurin inzali yana ganin kamar lfy matar tafishi bayan kuma wlh ba haka bane Kaine a birkice. 


Don haka dangane da wannan tambaya tabbas Ciki (Pregnancy) zai iya shiga koda uwargida ita bata kawo ba, kawowarta baida alaka da cikin saide yana sa asami saduwa mai dadi, ciki ka iya shiga musamman idan wajan irin kwanakin 12, 13, 14, da 15 da kammala haila ne. Sannan wani amfanin kawowar tata zai kara stimulating din majina-majinar bakin makogoron mahaifa (uterus) inda maniyyin namijin kan iya shiga ya gangara mahaifa nan da nan cikin minti 3 ----- 7. A kimiyyance anfiso kowa ya kawo hakan kan samar da 85% chance na shigar ciki matukar suna da healthy sperm cells.



SHAWARA


Matukar maigida na kawowa uwargida bata kawo ba toh gaskiya maigidan na bukatar ilmantarwa Akan zamantakewa inda kowa zaike release batare da cutar da daya ba, Saide ma kaga uwargida na gyarama cefane.


 Sannan ita kanta saduwar akwai yanayin kwanciyar da anyi ittifakin yafi kawo saurin shigar ciki domin maniyyin ana releasing dinshi dab da bakin mahaifa inda cikin minti daya ya shige sanin ilimin hakan shi zai ceto aurenka. 


Allah yabamu Lfy ya kuma karemu daga muggan cuttutukan masu adabarmu







Post a Comment

0 Comments