INGANTACCEN MAGANIN INFECTION SANYIN MARA DA RASHIN NI'IMA GA MATA HARDA MAZA INSHALLAH
DON ALLAH KA KARANTA KA TURAWA YAN UWA DOMIN SU AMFANA:
macen da take fama da sanyin mara ko daukewar shaawa ko rashin niima ga abinda zata hada insha Allah zata samu waraka.
1. Garin Girfa(cinnamon).
2. Garin kaninfari(clove).
Zaa samu garin girfa kamar chokali 5 garin kaninfari chokali 7 zata hade waje daya,sai ta rika diban rabin karamin chokali tana zubawa a ruwan tea tana sha sau 2 a rana sati daya.
MAGANIN SANYI (INFECTION) NE SADIDAN.
Maganin kowane irin sanyi kamar:
1. Kaikayin gaba
2. Kuragen gaba
3. Zubar farin Ruwa
4. Warin gaba
5. Daukewar sha'awa
6. Jin zafi lokacin saduwa
Da sauran cutukan sanyi.
KAYAN HADIN SUNE KAMAR HAKA
1. Citta danya
2. Tafarnuwa
3. Gayen mangwaro
4. Lemon tsami
YANDA AKE HADAWA
A gyara su da kyau, a yayyan ka su, se a zuba a tukunya a dafa, a rika shan karamin kofi daya, sau 2 a rana.
Zata samu waraka da yardar Allah.
0 Comments