ABINCN DA BASU KAMATA MAI JUNA BIYU TACI BA DA WADANDA YAKAMATA TA CISU
▶- danya kwai:- duk kwan da bai dahu ba, ko dabi'ar fasa danyen kwai asha bana mai juna biyu bane, domin akan sami kwayoyin bacteria da kanyi interfere da ke kanki da kuma fetus din.
▶-danyen nama:- wajibi ne mai ciki ta kiyayi Cin danyen nama da cin naman da bai dahu ba hakan nada matukar hatsari.
▶- Shan su Bournvita, Ovaltine da Milo ba Ason mai juna biyu take mu'amula dasu saboda suna kumbura girman yaro ta yadda in ba'ai sa'a ba sai anyi aiki an Ciro dan.
▶- Shan su Blue boat wato bota bai kamata ba ga mai juna biyu bakomi bane illa kitse it has no benefit, zata iya sa wa jijiyoyin jini matsi su jawo hypertension.
▶- Unpasteurized juice ko milk;- shan duk wani lemo da baida cikakken tsafta ko nono mara tsafta kamar shan nonon akuya koma na sa bana mai juna biyu bane.
▶- Omega 3 fatty acids fish: Kifin dake habbaka Wannan acids din ba'a so mai ciki take ci kamar su: Gesha, sadiness, saboda suna da high level methyl mercury dake damaging din Nervous system din fetus
▶- Alcohol: Wannan bayanin afili yake shan giya bana mai juna 2 bane.
▶- Caffeine: Duk abun da ya kunshi caffeine bana mai juna biyu bane koda Kuwa a rukunin magunguna.
▶- Liver reach food: saboda hanta na kunshe da sinadarin vitamin A shikuma ba'aso mai ciki take samun sa harma da ainishin vitamin A supplements din yana kawo haihuwar yara masu da tsatstsen lebe.
▶- Pea Nuts: cin Aya tare da any nitrate reach food bana mai juna biyu bane.
▶- Energy drink: shan duk wani sinadarin lemo da zai bada kuzari ajika bana mai juna biyu bane.
▶ Shan abubuwa masu sanyi sosai bana mai juna biyu bane.
ABINCIN DA MAI JUNA BIYU YA DACE TA CISU
▶Extra Protein;- Anso take cin abincin dake kunshe da sinadarin me Gina jiki irinsu wake.
▶ Abincin dake kunshe da calcium wato karfafa kashi ajika irinsu miyar danyar kuka, kubewa, kabewa, egusi, alayyahu.
▶ Cin dankalin hausa (sweet potato) yana taimaka wa take samun kuzari yana da kyau me juna biyu take ci.
▶ dafaffen kwai.
▶ Brocoli: wato cin su Lettos, danyen tumatir, cabbage, lafsir, cucumber, mango,
▶ Fruits: su Apple da strawberry suna taimakawa development din yaro.
▶ Shan madarar yoghurts wace aka tabbatar batai expire ba.
▶ Cin kifin da ake kira cat fish Wannan is safe.
▶ Cin naman da ya dahu sosai Musamman na kaji.
_*ALLAH* KA SAUKI DUKKAN MATA MASU JUNA BIYU LAFIYA, WADANDA SUKA HAIHU KUMA YA AMFANA ABUNDA SUKA HAIFA!!!
0 Comments