RAMADAN TIME TABLE NA 2024 DON UWARGIDA DA AMARYA DON SAUKIN GIRKI
*Day1*
Shinkafa da miya
Kunun shinkafa da kosai wake
Zobo*
*Day2*
Alala da miyar jajjage ko yaji
Kunun gyada
Tsumin aya
*Day3*
Jalop taliya da wake
Kunun cuscus
*Day4*
Sakwara da miyar agusi
Kunun Gyada da kosai
*Day5*
Funkaso da miyar taushe
Kunu da kosai
*Day6*
doya da kwai da miyar Albasa
Da zobo
*Day7*
Tuwan shinkafa da miyar zokale
Da lemon tsami
*Day8*
Jellop rice
Awara
Mango juice
*Day9*
Bandashan gurasa
Kunun tsamiya
Kosai
*Day10*
Wainar masa da miyar taushe \ karago
Lemon tsamiya
*Day11*
Alkubus da miyar kabeji \ jar miyar
Lemon abarba
*Day12*
Tuwan masara da miyar kubiya bushashshiya \ danya
Yam ball
Kunun kwakwa
*Day13*
Dan wake da miyar gyada ko kosai ko vegetables
Met pie
Kunu da juice
*Day14*
Yar tsala ko masar gero kunun gyada
Kunun zaki
*Day15*
Couscous da miya \ couscous vegetable
And awaran couscous
Kunun aya
*Day16*
Dambun shinkafa
Kunu da kosai
Tsumin dangarafa
*Day17*
awara da source
Kunun aya
Watermelo juice
*Day18*
Fried rice with chicken
Ginger just
*Day19*
Alalen doya, yam ball
Kunun madara
Orange and carrot juice
*Day20*
Jelop na shinkafa da wake \ taliya da makoroni
*Day21*
Tuwan samo da miyar kuka
Kunu da kosai
*Day23*
Shinkafa da wake da kabej
Kunu da kosai
*Day24*
Funkaso da miya
Soya milk
Mango juice
*Day25*
Tuwan shinkafa da miyar kalkashi
Kunun tsamiya
*Day27*
Frie spaghetti
Donut
Kunu da kosai
*day28*
Gwatan shinkafa da alaiyahu and ruwan sanyi😄
*Day29*
Kitso da lalle.
0 Comments