Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKEYIN HADADDIYAR FANKE (PUFF-PUFF)


 YADDA AKEYIN HADADDIYAR FANKE PUFF PUFF 



INGREDIENTS

2 cup Flour 

1 tsp Yeast 

Gishiri kadan

half cup sugar

2 Eggs

3 Tbsp madarar gari

warm Water\


Kisamu kwano ko roba ki sa flour , kisa yeast, Madarar gari, gishiri kadan, sugar, eggs, ki juyasu sai kisa warm water ki dama shi kada ki dama da ruwa ruwa kuma kada yayi kauri sosai. Ki buga shi sosai saiki rufe da mufin kwanon and allow it for 30 minutes in a place.


Tashin panken ki zai danganta ne da kyaun yeast naki, idan bashida kyau sosai zaifi 30 minutes kamin ya tashi


Bayan ya tashi saiki ciro ki daura mai akan wuta in yayi zafi saiki na sawa kina soyawa.


NOTE

Kada ki cika mata wuta in kika cika zai kone Aduk lokacinda zakiyi amfani da wani Abu wadda yake bukatar yeast toh kiyi amfani da yeast mai kyau if not bazai tashi ba Idan kikayi using warm water kwabin ki zaifi tashi dauri


Deep frying zakiyi




Post a Comment

0 Comments