Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

AMFANIN MOTSA JIKI AKAI AKAI GA LAFIYAR DAN ADAM


 AMFANIN MOTSA JIKI AKAI AKAI GA LAFIYAR DAN ADAM.


1. Yana Taimakawa Wajen Daidata Nauyin Mutum

2. Yana Hana Kamuwa Da Cututtukan Dasuke Kama Zuciya

3. Yana Daidaita Adadin Suga Dayake Acikin Jinin Mutum Wato (Diabetic) patient.

4. Yana Karawa Kuhu Lafiya Musamman Gamasu Shaye Shayen Sigari Ko Taba

5. Yana Karfafa Karfin Tunani, Koyon Abu Dasaurin Fahimtar Abu Shaf Shaf.

6. Yana Kara Karfafa Kwarin Kashi Da Inganta Tsokokin Jikin Dan Adam.

7. Yana Bada Kariya Wajen Yawan Faduwa Aji Ciwo Ajiki

8. Yanasa Aji Dadin Bacci Sosai Fiye Da In Ba tamotsa Jiki Akai Akai.

9. Yana Kara Yawa Ko Damar Samun Kara Morar Rayuwa Dawa Aduniya.

10. Yana Temakawa Wajen Gudanar Da Aiki Nayau Da Kullum Cikin Sauri Batare Da Kasala Ba.

11. Yanasa Jin Dadin Yawan Jindadin Kasancewa Tare Da Aboakai Cikin Farin Ciki Sosai.

12. Yanasawa Kaji Kwarin Guiwar Ganin Sai Ka Cimma Buqatun Ka Da kasa Agaban ka Na Yau Da Kullum.

13. Yanasa Farin Ciki Da Annashuwa Ga Dan Adam.

14. Yana Karawa Kwakwalwa Lafiya Wajen Gudanar Da Ayyukan ta Na Yau Da Kullum.

15. Yana Taimakawa Jiki Kone Kwayoyin Cutar Dasuke Acikin Jini.

16. Yana Karawa Jiki Kwarin Garkuwar Jiki Don Hana Kowacce Cuta Tayi Tasiri Ajikin Mutum.

17. Yana Karawa Zuciya Lafiya Da Taimakawa Wajen Gudanar Da Ayyukan ta Cikin Kwanciyar Da Hankali.

18. Yana Temakawa Wajen Gudanar Da harkokin Yau Da Kullum Koda Kuwa Yanayin Baida Kyau.

19. Yana Taimakawa Koda Wajen Gudanar Da Ayyukan Ta Da Karamata Lafiya.

20. Yana Taimakawa Fata Wajen Fitar Da Cututtukan Ta Hanyar Yin Gumi Sosai.

21. Yana Taimakawa Wajen Gudanar Da Jima'i Cikin Farin Ciki Da Annashuwa Ga Ma'aurata. 


Kurinka Yawan Motsa Jiki Yanasa Jiki Yazauna Lafiya Sosai.



Post a Comment

0 Comments