Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKEYIN HADADDIYAR DUBLAN NA ZAMANI MAI DADIN GASKE


 YADDA AKEYIN HADADDIYAR DUBULAN NA ZAMANI MAI DADIN GASKE 



 INGREDIENTS

*Flour rabin kwano

*kawai 2

*baking powder 1spoon

*mai 1cup

*salt 1teaspoon

*sugar 3cups

*lemon tsami 1


               METHODS

da farko uwargida zaki samu mazubi ki zuba flour ki sai ki kawo kwai ki zuba sai ki zuba baking powder ki zuba mai sai ki zuba gishiri  sai kiyi ta juyawa har sai ta hade tayi washar washar sai ki kawo ruwanki kina yayyafawa kina juyawa har sai ta hade jikinta tayi kamar kwabin  meat pie.


Idan kina da injin taliya sai ki murza idan babu sai ki murza a duk inda kikeso fatana dai yayi fale fale.


Sai ki fara nadashi kamar yadda kika san nadinsa dan bansan ya zan koya maki nadinsa ba a haka.


Already kin dora manki a wuta sai ki fara soyawa dan Allah karki bari yayi baki yafi kyau idan ya danyi golden brown 🥠.


Then sai ki dauko sugar ki dafashi da dan ruwa kadan kisaka leman tsami kibarshi ya dahu sosai zakiga yana yauqi sai ki dinga dauko wannan dubulan din naki kina sakawa a cikin sugar dina kwashewa a haka harki gama shikenan kin gama DUBULAN yar uwa😋



Post a Comment

0 Comments