YADDA ALEYIN HADIN MAGANIN SANYI INFECTION MAI SAUƘIN HAƊAWA
Ƙaiƙayin gaba, warin gaba, ƙanƙacewar gaba, bushewar gaba/rashin ni'ima, fitan ruwa mai wari ko farin ruwa ga namiji, rashin kuzari ga namiji lokacin saduwa/rashin ƙarfin mazaƙuta, saurin inzali, tsinkewar ruwan maniyyi, ƙaiƙayin jiki, yawan kasala, jin zafi lokacin jima'i, ciwon mara lokaci al'ada ko kafin al'ada ko bayan al'ada.
👉 KAYAN HAƊI 👇
1- Kananfari
2- Tafarnuwa
3- Ɗanyen Citta
4- Lemon Tsami
5- Namijin Goro
6- Kurkum ( turmeric powder )
👉 YANDA ZA'A HAƊA ASHA 👇
Asamu waɗannan abubuwan kamar yadda ake gani a hoto sai a wankesu a jajjagasu azuba a gallon (4L) sai a cikashi da ruwa ko asamu wani mazubi azubasu asa ruwa 4L ko pure water guda 8 abarshi ya wuni ko ya kwana sai a dinga tsiyayan rabin kofi asha safe da rana da dare.
Idan yakai rabi sai ƙara ruwa.
Za'asha kwana 5 ko 7.
Allah yasa adace.
0 Comments