(WATO wannan shine hadin tsumi SHARP-SHARP)
(1) TSUMIN ZOGALE
Kina Bukatar abubuwa kamar haka;
- Ganyen Zogale
- Cucumber
- Zuma
- Madara
Zaki samu Ganyen Zogale iya adadin da kikeso ki gyarashi ki wankeshi, sannan ki wanke cucumber shima sannan ki yankashi iya sizes da kikeso, saiki zubasu a blender ki zuba Zuma da Madara kiyi blending nasu Duka , saikisa a fridge idan Kuma Zaki iyasha ahaka toh saiki Shashi da Yamma neh Yanada aiki Yadda ya kamata.
Yar'uwa ta ga watan Ramadan na kusantowa Ki daure kinashan wanna tsumi basai kullum bah , In Sha Allah babuke ba bushewa ko karancin ruwa ajiki.
(2) TSUMIN GORON TULA
- Goron Tula
- Girfa (Cinnamon stick)
- Kanunfari
- Citta Danye
- Zuma
Dafarko Zaki samo Cinnamon stick Yan kadan, sai Goron Tula Kamar guda Bakwai, Kanunfari 1tablespoon, Sai citta danye babba guda daya, saiki divide dinshi into two kiyi amfani da Kashi daya, Saiki tattaro Duka kayan Hadi ki wankesu, Saiki zuba ruwa 2cups antukunya ki zubasu Suma ,ki Dafasu su dahu sossai, Saiki sauke ki kawo Zuma mekyau Cokali Goma Saiki juyasu sossai ,saiki ajeshi a fridge ko wajenda bazai lalaceba, Zaki Sha shi cokali uku da safe , yamma sannan da dare.
Duk yadda mace ta kaiga bushewa in Sha Allah in three days zata ji chanji. Kwarai a tareda ita.
Wannan hadin yanada kyau sosai musamman a lokacin iska ko sanyi ko lokacin damina, ko matarda take fama da bushewar gaba.
0 Comments