YADDA ZAKI GYARA NONONKI KAFIN YAYE DA BAYAN YAYE DA ZUBEWAR NONO TARE DA HADIN GYARAN FATA DA GASHI NA MATA
Harda wasu sirrikan zaman Aure zakisamu ki karu dasu sosai yaruwa don wannan shafin nawa nakaruwane sosai fiye da tunaninki shafine dake TABO bangarori da dama, masu muhimmanci ga rayuwarmi Baki Daya.
Wasu matan daga sun yi haihuwa daya Zaka ga nononsu ya zube, hakan yana damunm aigida idan kina san yin maganin wannanm atsala sai ki nemi.
〇 habbatussauda
〇 hulba
〇 alkama
〇 gyada
〇 ridi
〇 danyar shinkafa
〇 busasshe karas
Duk ki daka su waje daya, kina yin amfani dashi
a duk wani sa'i wane lokacin kina amfani da
wannan hadi.
GYARAN NONO ²
tabbas matsalar nono tana da yawa domin zaka ga wasu matan nonon su ya kwanta ko ya koma
dan kankanin saka makon tso-tso idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi wannan hadin ki gani.
づ albasa madaidaiciya
づ zuma
づ garin gero
づ madara
ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki
saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi daya,
madara na gwangwani daya na ruwa sai ki juye
su kan ruwan tafasasshe albasa nan ki sha .
Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.
Wannan hadine da zai gyara miki nono.
GYARAN NONO
Idan Ana so nono yayi kyau yayi laushi da sulbi
da girma sai Ayi wannan hadin domin samun
waraka.
□ aya
□ gyada
□ ayaba (plantain)
◎ alkama
◎ madara
Ki sami aya, gyada ayaba da alkama sai madara Zaki wanke ayarki sai ki hada da gyadarki ki markada su ki tashe dama kin yanyanka ayabarki kin busar kinyi gari da shi kin tankade sai ki rikka diban garin plantain din kina hadawa da ruwan ayaba gyadarki kina sa madara ta ruwa kina sha,
zai gyara nono domin wannan hadin ne Wanda
sai kisha mamaki
❒ HADIN GYARAN FATA DA NONO: ❒
wannan hadin shima yana gyara fata yana sawa fata kyau musamman fatar fuska
❁ nono kindirmo
❁ lemon tsami
Zaki hada Rabin cokali ruwan lemon tsami da
Rabin cokali nono sai ki kwaba sosai bayan haka
sai ki shafa a fuska na tsawon minti ³0 kafin kiwanke
AMFANIN KUR-KUM
yana da amfani sosai awajan gyara fata ko jiki
hakan nema ya saka muka gane muku wannan hadin na gyara jiki.
ヮ kurkun
┌┐dakakkiyar alkama
┌┐man zaitun
Ki samu kurkun sai ki daka, daga nan sai ki hada da dakakkiyar alkamanki, sannan ki hada da man
zautun daga nan sai ki shafa a fuskarki ko a
jikinki bayan awa biyu ko uku sai ki wanke
fuskarki ko jikinki da ruwan dumi..
(⌒MAHADIN GYRAN GASHI⌒)
wannan hadi zai tai makawa mace wadda gashinta yake yawan lalacewa, domin kuwa gashinki ba
shi ba karai rayewa zai rinka laushi kuma ya
Kara tsaho idan har kina San kada ya lalace kina
iya samun wannan kiyi amfani dashi.
¹ ganyen Kai da magarya
Ki da kashi kina yin amfani dashi wajan wanke kanki wanke gashi da shi, yana kara karfafa gashi
ya kuma hanashi zubewa ko kuma ki nemi:
¹ danyen kwai 2
² sabulun salo 3
³ garin shanmar
A fasa kwai amma banda kwan duwar farin kadai
Zaki yi amfani da shi, sai ki zuba sabulun salo a
ciki, ki matse ki zuba garin shammar a ciki sai ki wanke Kai da shi idan har kina yin wannan hadin lai-lai kanki zai yi gashi mai kyau insha Allah.
❒ TAMBAYA GA MATAR AURE ❒
✎ sau nawa kike yiwa mijinki kiss a Rana ?
☛ to akalla kiyi masa kiss sau (21) kafin ma ya
tashi daga bacci yayi wanka ya fita kasuwa.
✎ kina yi masa addu'ar Allah ya kiyaye miki shi
daga Neman haram ?
✎ kina hakura da farin cikinki don ssmun farin
cikinsa.
✎ kin San irin abubuwan da yake bukata a wajenki?
☞ KWALLIYA
☞ YANGA
☞ SHAGWABA DA SAURANSU
✎ kina boye sunansa saboda girmamashi?
ko haka kawai kike Kira danladi, Ya kamata ki Samu wani suna mai dadi
◦my one
◦my love
◦honey
◦Habiby
wane irin bata lokaci kike ganin tunani
kyautata masa kike ?
kina yi masa kalaman soyayya fiye da yadda
kike masa kafin aure?
Bari mu barki haka, ki nuna taki dabarun.
0 Comments