BABBARN SIRRIN RIKE MIJI KISSAH GA UWARGIDA HARDA AMARYA ANCE NAMIJI SAIDA KISSAH
Amma ya danganta daga yanayin mijinki wani bayason damuwa🤷
Idan yana zaune kan kujera kiyi pillow da cinyarsa🚶
Idan yana cin abinci kirinqa shafa masu bayansa zuwa qeyarsa.🤦
Idan kuna kallo ki shiga jikinsa kamar jaririya kina shafa Masa gemunsa zuwa kunnensa🙈🙈
Idan ya miqe qafafunsa raba qafar biyu kizauna ta tsakiyansa kina tausa masa qafafunsa🏃🏼♀️
Idan ya fito wanka ki tsane masu ruwan jikinsa da qaramar towel ki shafe masa jikinsa da mai cikin salo🙄
Ki fesa masa turare akayansa ki goge masu hulansa da takalmansa ki adana masa kayansa kada ki bar duk abinda ya shafesa awulaqance😏
Sanya masa kaya cikin tarairaya da qauna idan yanajin zafi kozai shiga wanka cire masa ke shiga ki wanke sa tasss kayanki e🙊🙈🙈
Duk inda ya dace taɓa masa kada kitaɓa barinsa shi kaɗai duk abinda zaiyi ki tayasa🥰
Idan ya dawo wajen aiki ki gasa masa jikinsa da qafafunsa kina masa sannu cikin tausayawa😊
Idan bai dawo ba kirashi kina masa kukan shagwaɓa kice uhmmm uhmmm zaice menene kice ba kai bane 😢zai ce nayi mene kice kaqi dawowa kuma idanuna kai suke son gani hannayena sunyi kewar lallausan fatarka🙈🙈
Idan yanada gemu da saje lailayemasa ita ki taje masa kishafa masa mai kinashafa abinki ahankali kiga yadda zai rinqa kunshe ido idan laifi ya miki zaki iya hukuntasa da wannan amma fa bance kija masa da qarfi ba tammm🤣🤣
Idan zaki cire kaya kwanta jikinsa kina shagwaɓa zaice menene saikice ba wannan kayan bane yaqi fita uhmmm uhmmm zaice Tom taho mugani jikinsa na rawa zai cire maki🙈🙈
Bra,pant,sarqa,ɗan kunne ,bangles,zobe everything ki bashi ya cire ko ya saka miki
Juye ruwan wanka ki sashi ya miki bashi mai ya shafa maki da turare duk kun zama ɗaya.😘
Idan yana wajen aiki kirashi kice masa baby wlh tuninka zai kasheni dana tunuka sainaji ko ina nawa yana motsawa i miss ur touchesss ashhhhh in a sexy way qila guduwa zaiyi daga wajen aikin🤣🤣
Idan bai dawo gida da wuri ba kada ki masa fada kada kice masa komai ki tarbeshi cikin farinciki yasan yayi laifi amma zaisha jinin jikinsa saikun kimtsa kuna kwance sai kice baby kawo kunnenka kaji yana kawowa kidan cijeshi kaɗan ba mai zafi ba zaice babyn baby mene nayi kuma saiki fara kukan qarya ta shagwaɓa da taɓara kina narke masa ajiki kice bakai bane kaqi dawowa da wuri ba nayi kwalliya inata jiranka ai tuni zai manta da maganar cizo ya rarrasheki insha'allah gobe bazai qara ba.
Ki suɗesa ki lahesa ki shafesa tasss kayankine shafa masa zuma a fuskarsa ki lashesa tasss sashi yayo maki tsarabar lollipop kirinqa shafawa abakinsa kina shanyewa kiga yacce zai rinqa shiɗewa 🙆🙆
My sister kada kice komai shine zaiyi make commitment kema ki nemeshi koda ba wai kin damu bane kada kice saishi kullum zai nemeki.🤦
Ki rinqa yaba masa akomai koda ba haka bane aransa zai qara masa qarfin gwuiwa idan bai iya romance din ba koya masa kina nuna masa inda zai taɓa maki🏃🏼♀️
Kissar magana,kissar tafiya,kissar komai ma sis kada ki zamma kamar ba mace ba
*Namiji saida kissa* 😘😘
0 Comments