Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

ILLOLIN ISTIMNA'I MASTURBATION DA HANYOYIN MAGANCE SU DA KUMA IRIN MATSALOLIN DA YAKE HAIFARWA


ILLOLIN ISTIMNA'I MASTURBATION DA HANYOYIN MAGANCE SU DA KUMA IRIN MATSALOLIN DA YAKE HAIFARWA:



SHARE 🔔🍂🍂🍂🔔

 Masturbation ko kuma Istimna'i a Larabce, shi ne wasa da tsaraici don biyawa kai bukatar sha'awar jima'i. 
 
 Bayan Addinin Musulunci ya haramta Istimna'i wato Masturbation, to kuma yana da illoli da cututtuka da yake haddasawa a jikin mutum. 
 
 Yana janyo:-
 
 1-🍂 Yawan mantuwa. Duk mai wannan aiki zai gamu da yawan mantuwa da shiririta.
 
 2-🍂Yana rage hazaqar kwalwa. Duk karatun da mutum yake ganewa zai dawo ya dena fahimta.
 
 3-🍂Kankancewar gaba da
 maraina ya koma kamar na yaro karami ko ya tattare ya dinga komawa ciki.
 
 4-🍂Saurin kawowa yayin jima'i. Wani ko minti daya ba ya iya yi, yayin tarawa da iyalinsa sai ya ji ya kawo kuma ba zai iya komawa ba.
 
 5-🍂Ramewa. Mutum zai ta ramewa, komai cin abincinsa da shan magunguna kara kiba.
 
 6-🍂Rashin karfin mazakuta har ta kai in yay aure ba ya iya gamsar da iyalinsa.
 
 7- 🍂Mazakutar namiji tana iya karyewa, ya zama kwata-kwata ya dena tashi, sedai ya dinga dan motsawa kadan.
 
 8- 🍂'Karancin sha'awa bayan aure.
 
 9-🍂Karancin maniyy. Wanda hakan yake da illoli da yawa, kamar haifar da rashin gamsar da iyali, rashin iya haihuwa da dai sauransu.
 
 10-🍂Raunin jiki, duk mai yin masturbation yanay wa jikinsa asarar wasu sinadarai masu kara kuzari. Don haka zai zama mai raunin jiki.
 
 11-🍂bushewar fatar kan zakari ya dinga wani abu kamar 6awo ko `kanzo.
 
 12🍂- Tsargiya, fitsarin jini. Yin masturbation kan sa mutum ya ga yana fitsarin jini, ko in yay masturbation din ya ga ya taho har da jini.
 
 13- 🍂Watery sperm. Yana sa maniyyin mutum ya tsinke ya zama kamar ruwa kuma mara kauri, wanda hakan ke nuna dakyar in mutum zai iya haihuwa.
 
 14- 🍂Yana sa mutum haka kawai ya ji yauqi yana fito masa koda bai yi masturbation din ba.
 
 15- 🍂Idan masturbation ya ratsa mutum, to in bai yi ba ba zai iya bacci ba.
 
 16- 🍂In ya sarqi mutum to in ya kwana biyu bai yi ba sai ya yi ciwon ciki kamar zai mutu.
 
 17-🍂Mace mai yin masturbation yana jawo mata doyin farji. Wato jin wari yana fitowa.

HANYOYIN MAGANIN ISTIMNA'I:
 
 🍂GANYEN MANGWARO GUDA 12.
 🍂BAWON KANKANA 5.
 🍂GARIN HABBA.
💊 GARIN ZAITUN.

za'a dafa kayan hadin sosai tsawon 30 minutes Ana sha Kofi daya kafin cin abinci safe DA yamma.
Sai bayan 1 hour za'aci abinci.

HADIN NA MAZA ZALLAH:

🍂 GARIN HULBA COKALI 6
 🍂Bawon kankana 5.
🍂 ganyen magarya.

Za'a dafa Ana sha Kofi daya safe da yamma.

Sanna ki dinga zama cikin BAGARUWA DA GANYEN MAGARYA kina tsarki.

DAN ALLAH KUYI SHARE DOMIN KOWA YA AMFANA SHI BAKIDAYA.


Post a Comment

0 Comments