Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

MAGANIN CIWON SANYI DA YAWAN 'BARIN CIKI KO RASHIN HAIHUWA INSHA'ALLAH


MAGANIN CIWON SANYI DA YAWAN 'BARIN CIKI KO RASHIN HAIHUWA KU JARABA ZA'A DACE INSHA'ALLAH : 

*******************************************


Matar dake fama da yawan zubewar ciki, ko rashin haihuwa, ko ciwon sanyi sanadiyyar shafar Aljani Jinnul Ashiq wato Namijin dare, wanda yakan zo acikin barci ya rika saduwa da mace, ta sanadiyyar haka sai ta rika fama da ciwon mara, fitar farin ruwa mai Qarni, kaikayin gaba, jin zafi yayin saduwa, daukewar sha'awa, etc. 


Ki samo wadannan abubuwan :


1. Tafarnuwa. 

2. Garin H/rashad ko garin Hulba. (cokali 3).

3. Man Albabunaj,  man gelo (castor oil).


Ki fara turara gabanki da kwayoyin H/sauda, sannan ki 'bare tafarnuwar kiyi matsi da ita (adaren da mijinki bazai kusanceki ba).. Ki kwanta da matsin tare dake, sai da safe ki cire abun. 


Daga nan sai ki tafasa garin Hulba ko garin H/Rashad cokali 3 ki surkashi daidai yadda bazai chutar da jikinki ba,  ki juye a baho ko robar wanka, sannan ki shiga ciki ki zauna tsawon minti 10 ko 15.


Idan kin fito sai ki sake wanke gabanki da ruwan dumi sannan ki shafa Man Albabunaj ko Man Gelo acikin gabanki..


Zaki maimaita wannan kamar na sati biyu. Idan kikayi yau, zaki tsallake kwana daya ko biyu sannan ki sake yi. Kuma lokaci lokaci ki rika yin matsi da man Albabunaj (da rana ko da hantsi).


In sha Allahu zaki rabu da ciwon sanyin, ruwan zai dena  fita, kuma zaki dena jin kaikayi ko zafin. Sannan kuma shima Ashiq din zai dena zuwa yana saduwa dake. Kuma zaki dena yin 'barin, sannan koda bakya haihuwa, in sha Allahu zaki sami rabo.



Post a Comment

0 Comments