Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

ANFANIN SHAN SHAYIN TAZARGADE DA KANINFARI DA IRIN MAGUNGUNAN CUTUTTUKAN DA SUKEYI


ANFANIN SHAN SHAYIN TAZARGADE DA KANINFARI WANDA BAKU SANIBA DA IRIN MAGUNGUNAN CUTUTTUKAN DA SUKEYI

☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕


Ka daure kayi share domin Al'umma su amfana.


Shekaru da dama ana amfani da Tazargade wajen magance manyan cutukan da suke damun Al'umma saboda tana da sindarai wadan da suke kace cutuka da dama a jikin mutum cikin kankanin lokaci.


Kadan daga amfanin shayin Tazargade da kaninfari.


1. Magance ciwon kai ☕


2. Magance zazzabin maleria 🍵


3. Magance bacin ciki ☕


4. Magance zafin zuciya. 🍵


5. Magance infection 🍷


6. Magance raunin mazakuta.


7. Karfafa garkuwar jiki.


Da sauran su.


Yadda zaa hada shayin shine.


Zaka samo garin Tazargade teaspoon daya kaninfari rabin teaspoon a hade da ruwa kofi 2 a dafa,zaa iya saka sukari kadan ko zuma a ciki.


A rana 2 a sha kofi 1 safe 1 yamma kamar kwana 7 insha Allah.


WALLAHU A'ALAM

 ❝Da zaka ɗauko NONON SANIYA, ka ɗibo garin HABBATUS-SAUDA ka haɗa ciki, zai maka maganin cututtka da yawa dake damun Ƙirji.❞ daga bakin👇


- Sheikh Albaniy Zaria [Rahimahullah]



Post a Comment

0 Comments