Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

SABON HADI INGANTACCE MAI KYAU NA KARA GIRMAN NONO (BREAST) DA HIPS GA MATA ME SAUKIN HADAWA


SABON HADI INGANTACCE MAI KYAU NA KARA GIRMAN NONO (BREAST) DA HIPS GA MATA ME SAUKIN HADAWA 

👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙


Masu Bukatar Hadadden Magic sabaya powder dinmu na Hips Breast and kiba munadashi Available masu aiki cikin 7dys zakiga Results inshAllah idan kinaso muna turawa kowane gari kuma muna bada sari kimin mgn ta wannan number (08084726875)_(07062950801)

Idan kina bukatar Nonowanki Su cika, Suyi Laushi, Su koma Kamar na Budurwa.

Kisamu.

◦ Garin Hulba.
◦ Cukwi faranti 3. 
◦ Farar Shinkafa .
◦ Garin alkama. 
◦ Garin aya irin Bula bula din nan,

Sai ki Hadesu waje 1. ki Dakasu ki dinga Sha da Madara peak ko Kindirmo, sannan ki dinga gasasu da hulba Sai kuma ki shafesu da Man Halba, ki dinga saka Brzy Wadda ta Matseki.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
           👙 *YADDA ZAKIYI GYARAN KARIN HIPS (duwawu)* 👙

Idan kina Bukatar Hips Sannan kuma Mazaunan ki suyi Sutu sutu, Domin Hakan yana Kayatar da Maza.

⇚ Madarar Shanu
⇚ Zuma
⇚ Dan kalin Turawa 
⇚ Coconba
⇚ Kayan Marmari.

ki samu dankalin turawa ki dafashi ya dahu sosai, idan yasha iski Hadashi da Cocoban dinki sai ki Marka deshi, ki dinga Sha da madarar shanu da Zuma kadan, Zaki
Sha na tsawon wata 1. Sannan ki dinga yawan Shan Mayan Marmari.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
👙 *GYARAN NONO (BREAST) KYANSU DA KINTSUWARSU* 👙
**
ki samu 
➜ Albasa
➜ Zuma
➜ Garin Gero
➜ Madara Peak.

Ki Samu Albasa ki yankata sannan ki dafata har sai ruwan yayi baki, sai ki sauke ki Zuba Zuma ludayi daya da garin gero ludayi daya, sannan ki Zuba Madara Paek sai ki rika sha da dumi, kwana 19.

         👙 *GYARAN NONO (BREAST)* 👙

" Yan Uwa karkuji Ina ta Maganar Nono Nono.
Nono yana da Mutukar taka rawa wajan Sha'anin Zaman takewar Ma Aurata, Musamman a Wajan Me Gida, Domin Yana cikin abun da Ke jan Hankalin Da Namiji a Jikin Mace.

1.) Ki samu

☚*gero
☚*alkama
☚*jar masara
☚*farar shinkafa

Sai ki gyara ki hadasu, ki wanke ki shanyasu a rana su bushe, sai ki soya sama sama, sai ki juye ki kai nika gaba daya, sai ki dinga diban cikin cokali daya da rabi kina sha da nono koyoghurt mai kyau, zaki mamakin yadda zai canja.
◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦◦
2.) ko kuma ki sami garin Hulba ki tafasa sai ki rinka gasa su, idan kin gama sai ki sami man Hulban ki shafa musu, wacce zatai yaye zata rika sha two weeks before and after tayi yayen.

 ~BY CHEF OUM ASLAM & MEENEART✍🏻✍🏻~


Post a Comment

0 Comments