Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

ALAMOMIN SANYIN MATA DA MAZA DA MAGANIN SANYI (INFECTION) SADIDAN


 ALAMOMIN SANYIN MATA DA MAZA DA MAGANIN SANYI (INFECTION) SADIDAN


 ALAMOMIN SANYI GA MAZA

~Kanķancewar ģaba

~Saurin ìnzali 

~Kaiķayin ģábą

~Rashin Jin dadin Jima'ị

~Karancin Maniyi

~Fitar Farin Ruwá a Gaba 

~Kumburin 'ya'yaɲ Maraiɲa

~Tşiɲkewer Maniyi

~Rashin Zaman Mâɲiỳi a Mahaifa

~Kurájeɲ Gąba

~Rashin Gamsųwa ko Gąmsarwa 

~Kwayoyinɲ Halittar Kąsa Haihųwa

~KaiKayin jiki Bayan Wanka 

~Jin Abu na binka Kamar Tana ko Kyashi

~Rabuwar Fitasri Gida 2 

~Jin Zafi Lokacin da Kake Fitsariɲ

~Jin Zafi Bayaɲ Gama Fitsari

~Fitar Jini Bayan Gama Fitsari

~Idan Ka Gama Fitsari Wani Ya Riqa biyo baya 

~Fitar Fitsari Kadan-Kadan 


ALAMOMIN SANYI GA MATA 

~Bųshewar Gaba

~Motsewar Gaban 

~Ciwon Mara Lokacin Al'ada

~Rashin Daųkar Ciki

~Rikicewar Alada

~Wariɲ Gaba

~Kųrajeɲ gaba

~Jin Zafi Lokacin Saduwa

~Jin Zafi Bayan Saduwa

~Tusar Gaba yayin Saduwa.

~Ciwon Mara Bayan Saduwa

~Daukewar Shaawa

~Rashin Gamsuwa

   

MAGANIN SANYI (INFECTION) NE SADIDAN.


Maganin kowane irin sanyi kamar:

   1. Kaikayin gaba

   2. Kuragen gaba

   3. Zubar farin Ruwa

   4. Warin gaba

   5. Daukewar sha'awa

   6. Jin zafi lokacin saduwa

 Da sauran cutukan sanyi.


KAYAN HADIN SUNE:-

     1. Citta danya

     2. Tafarnuwa

     3. Gayen mangwaro 

     4. Lemon tsami


YANDA AKE HADAWA

 A gyara su da kyau, a yayyan ka su se a zuba a tukunya a dafa a rika shan karamin kofi daya, sau 2 a rana.


Idan Kun karanta kuturama sauran 'yanuwa su Amfana.



Post a Comment

0 Comments