YADDA AKEYIN HADADDEN KUNUN ALKAMA DA GYADA WANDA YAKAMATA KOWACE MACE TA IYASHI DON OGA
Abubuwan hadawa
Alkama
Gyada
Sugar
Citta
Cardamon
Ruwa
Filawa
Nono ko tsamiya
YADDA AKE HADAWA
Ki gyara alkama ki wanke, ki sa ruwa a tukunya ki zuba alkama, cardamom, citta busasshe ki bari ya tafasa alkamar ki ya yi rabin nunar sa. Ki samu roba ki sa nikakken gyada da ruwa ki dama sai ki tace. Bayan alkama ta yi rabin dahuwarta ki sa taceccen gyadar, ki sa sugar yadda ki ke so. Ki bari alkaman ta nuna yadda ki ke so. Ki dama flour na ki kadan a wani karamin bowl ki zuba akan kunun ki gauraya. Ki sauke bayan minti hudu ko biyar. Ki nemi rariya ki tace nono ko tsamiya sai ki zuba. Wasu akan wuta su ke zubawa wasu kuma sai bayan sun sauke, duk wadda ki ke so duk daya ne
Akwai Hadadden Magic sabaya powder mekyau meciko da Mace baki ba Rama Breast suyi dumul-mul Hips suciko kiyi masha'Allah munadashi Available masu siyan daya ko sari (07062950801)
0 Comments