Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

LECTURE MUHIMMI AKAN KISSA GA MIJI LOKACIN JIMA'I DA YAWA MATA BASUSAN YADDA ZASUYI KISSA GA MIJI BA KARANTA YADDA ZAKIYI CIKIN SALO ANAN


LECTURE MUHIMMI AKAN KISSA GA MIJI LOKACIN JIMA'I DA YAWA MATA BASUSAN YADDA ZASUYI KISSA GA MIJI BA KARANTA YADDA ZAKIYI CIKIN SALO ANAN


A darasin mu kawo abunda ake nufi da kissa da harshen Hausa, a takaice duk wani hanyar da mace zata bi domin jawo hankalin mijinta ta samu yardarsa da soyayyarsa shi ake nufi da Kissa.


Gaba daya rayuwar mace ya kamata ya kasance ne cikin Kissa mussamman kuma lokacin da akace tayi aure tana gidan mijinta da zama.


Kama daga tafiya, hira, cin abinci, dariya, murmushi da kwanciyar jima'i ya kamata mace tana yinsu ne cikin Kissa har da kisisina a gaba daya na rayuwar aurenta. Wannan shi yake sa namiji ya kasa rayuwar ba da ita ba, wannan yake sawa duniya ta rika cewa mace ta mallaki mijinta, Kissa yake sawa da zaran namiji ya kusanci wata mace bai mai yi masa Kissa ba sai ya dauka tamkar yana tare da mutumtumine.


Sai dai da dama mata suna iya kokarinsu akan wadancan Kissa dana ambata a baya matukar kokari, sai dai kuma a kawai wani kissar da mata masu daukeshi da mahimmanci ba koma basusanshi ba kamar Kissa na zama da miji ko kuma kwanciya. Zama ba ina nufin zaman aure ba a,a zama a kujera, tabarma ko duk wani mazaunin da mace take zama a lokacin da take tare da mijinta a hali na nishadi. Shima kwanciya ba ina nufin na jima'i ko barci ba a,a, ina nufin kwanciya na jiran dawowar miji gida ko tsammanin shigowarsa.


Sau tari wasu maza basa shigowa gidanjesu da niya ko sha'awar jima'i da matansu, amma suna tsintar kansu cikin bukatar jima'i ne sakamakon irin kissar da matan suka yi ko nuna musu bayan shigowarsu gida. Wasu mazan suna dawowane cikin gajiyar da basu bukatar jima'i, wasu cikin damuwa na yau da kullum na rayuwa da yake dauke musu sha'awa don haka idan har basu da kissar da zasu jawo hankalin mazansu da shi ba, za a jima kowa na kallon kowa, mace nada bukatar jima'i shi kuwa miji ya kwaso matslar waje ya shigo gida dasu wanda suke dauke masa sha'awa.


A lokacin hira da mijinki musamman lokacin da kuke Ku biyu kuna zaune, kada ki kuskura ki rika saka masa kayan da zasu boye masa jikinki. Daurin kirji kuma a wannan lokacin ba naki bane. Kamata yayi ki samu kayan da zasu fito da halittarki a fili, ma'ana kaya masu shara-shara. 


Kada ki sake ki sanya kayan da zasu hana duwaiwanki juyawa ko kadawa a lokacin da kika tashi dauko masa wani abu yadda zai kalli murdawansu ko juyawansu. Saka rigar nono ba naki bane a lokacin da kike zaune da miji ana hira, kuma kada ki saka rigar da zasu hana nonuwanki kadawa a lokacin da kika doso mijinki. Ki tabbatar rigan da kika sanya zai baiwa mijinki damar arba da kan nonuwanki. Kada ki damu kina da duwawu ko bakidasu, kada ki damu kinada nonuwa ko baki dasu. Sam kada ya dameki nonuwanki a tsantsaye suke ko a kwance, muddin suna cikin sutura ma'ana ba a fili kika fito da su ba kuma suna cikin kayan da zasu bayyana alamunsu babu na mijin da bazai yi sha'awarsu ba. Abun ma sha'awa shine ko dai a haka ya auroki ko kuma a hannunsa kika canza, don haka saki jikinki kiyi amfani da abunda kike dashi yadda ya dace ki kuma kimtsasu yadda zasu dauke hankali.


Ki tabbatar a yayin da kike zaune da mijinki kayan da kika saka basu rufe cinyanki duka ba, zaki sanya kayane da zasu fito da cinyanki a fili. Domin shi cinyar mace yana cikin jerin halittan mace da namiji baya iya hakurin arba dashi. Kuma ki tabbata yanayin zaman da kukayi mijinki zai iya hangon tudun gabanki ko kuma shatin marabar farjinki idan kika dan bude kafafuwanki ko kuma kika duka domin dauko wani abu a gabansa ko da kuwa kice kika yar kina sane.


A takaice a wannan yanayin kada ki zama tsairara tumbur, kuma kada ki zama kina sanye da kayan da zasu boye jikinki ko rike miki jiki gam. Bincike ya nuna cewa maza basu cika saurin kamuwa da sha'awar jima'i idan suka ga mace tsirara tumbur a farko kamar yadda idan suka ganta a rabi tsairara. Don haka babu bukatar kiyi tsairara domin shawo hankalin mijinki, ki tabbatar kiyi shiga na rabi tsairara zaki ga yadda zai yi zumudinki kamin ko gama hirar ko kamin ya gama cin abincisa ko kimtsawa.


Mata dama sukanyi kuskure a lokacin da suke kwance suna jiran dawowar mazajensu ko dai daga wajen aiki ko kuma sun dawo kamin su shigo makwacinsu. Wasu matan zuwa suke su shiga bargo ko su samu wani mayafi su rufe jikinsu wai da sunan suna jiran miji ya shigo. Idan miji ya shigo a sameki a wannan yanayin idanuwanki biyu ko kina barci, babu wani marmarin jima'i da zai yi a wannan lokacin, idan a gajiye ya dawo kila ma kiga yana kokarin neman ruwan da zai sha fanadol ne yanemi kwanciya da sunan zai huta.


A yayin da kike kwanciyar jiran miji, kada kiyi shiga irin wanda muka ambata a baya. Kina ina shiga irin wanda muka ambata a baya ko kuma makamancin irinsa.


Idan idanuwanki biyu ya shigo, ko kuma yama jima da shigowa watakila yana shirin kwanciya ne kike jiransa, a wannan yanayin kiyin kwanciyar da zai fito da tudun duwawunki a fili, ko cinyarki yadda ba zai boye gabanki ba kuma bai fito da shi ba, idan rufda ciki kika kwanta. Idan kuwa a rigingine kika kwanta ki tabbatar kin tallafo nonuwanki yadda zasu kwanta ko su tsaya akan kirjinki yadda yana arba dasu zaiji kawai su yake bukatan wasa dasu. Kada ki kwanta ki hada kafafuwanki waje guda a wannan yanayin, zaki zaba kafafuwanki ne yadda cinyoyinki zasu fito kuma kafafuwanki a ware idan a rigingine kika kwanta. Idan kuma a rufda ciki kika kwanta zaki yi irin wannan kwanciyar cikin wannan hoton ne wanda ake kira "bazan wuce tayi ba," ko Kumar "jeki an yafemiki.' 


Domin ba kowani namiji bane yake iya kauda kansa a lokacinda yayi arba da irin wannan kwanciyar. Ko barci kikayi yana ganin wannan a bajen sai a tasheki ko da sunan ki debo masa ruwa ya sha ne sabanin kin shiga borgo kin dukunkune, maimakon samun kayan sanyi masu motsa sha'awan maigida.


Bana tunanin cewa da akwai wani abu da zai yi wuya a aiwatar da wannan darasin ga mata magidanta, domin ba kaya masu tsada ake bukata ba domin gudanar da wannan kissar, haka kuma bai ance sai magidantan da suka mallaki muhallin Kansu bane kadai zasu iya cin moriyar wannan darasin.


Da fatan za a jaraba yau, yanzu domin a kawo karshen sabanin da ake samun da oga, ya shigo kina barci sai fitsari ya tasheki bakisan ma ya dawo ba. Ko kuma kuna hira yana gyangyadi saboda hiran babu armashi.



Post a Comment

0 Comments