Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKEYIN FRIED RICE NA ZAMANI HADADDE MAI DADI UWARGIDA AMARYA AZO AKOYI SALON GIRKE-GIRKEN ZAMANI


YADDA AKEYIN FRIED RICE NA ZAMANI HADADDE MAI DADI UWARGIDA AMARYA AZO AKOYI SALON GIRKE-GIRKEN ZAMANI 


    INGREDIENTS:

* Shinkafa 

* Nama 

* Hanta ko koda 

* Green peas 

* Green pepper 

* Carrot 

* Cabbage 

* Peas

* Albasa 

* Attarugu 

* Maggi 

* Gishiri 

* Curry 

* Mai

                       PREPARATION:

Ki yanka kayan lambunki kanana, ki tafasa namarki da hantarki ki yanka kanana, ki tafasa ruwa, ki wanke shinkafarki ki zuba, idan shinkafar ta fara alamar dahuwa, da garas-garas din ta sai ki sauke, ki tace,


ki dora man ki a wuta, idan yayi zafi za ki yanka kayan lambunki dama kin yanka albasa slice, da attarugu kanana duka sai ki zuba, ki yi ta juyawa, idan suka fara laushi sai ki zuba shinkafarki, da nama da maggi da gishiri da curry, ki yi ta juyawa har sai shinkafar ta karasa dahuwa duk tare da kayan lambun, idan tayi za ki ga ta yi wara-wara ta yi kyau a fuska, kayan lambun kuma zai fito a ciki ya yi shar-shar, shikenan kingama friend Rice dinki saici.



Post a Comment

0 Comments