YADDA AKEYIN HADADDEN LEMON AGWALUMA DA CUCUMBER JUICE
INGREDIENTS
*Agwaluma
*Cucumber
*Danyar citta
*Suger
YADDA ZAKU HADA
Dafarko zaki nemi Agwaluma mai kyau ki wanketa saiki cire qwallayen kizuba tsokar a blander, saiki wanke cucumber kiyanka itama kizuba saiki markadasu.
inyayi laushi saiki tace ki dauko danyar cittarki ki kankareta kijajjaga ko kinikasu tare da agwalumar saiki zuba a kofi kisa ruwa kadan kiyita mitstsikawa saiki tace akansu cucumber saiki sa suger ki juya kisa a frijjj yayi sanyi Zaki iya saka flavor dinda kukeso idan kinaso shikenan juice ya kammala.
NOTE:- Yanada kyau sosai wannan juice din Yana Kara lafiya Yana wanke dattiin ciki yahana gurbacewar ciki.
0 Comments