Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKEYIN SINASIR HADADDDE MAI DADI NA ZAMANI


 YADDA AKEYIN SINASIR HADADDDE MAI DADI NA ZAMANI UWARGIDA DA AMARYA AZO AYI COURSE 



-Farar shinkafa ta tuwo

-Backing powder

-Suger

-Yeast

-gishiri


      YADDA ZAKI HADA

Dafarko uwar gida zaki wanke shinkafarki saiki dafa wata daban kihada akan danyar kibayar amarkado miki,saiki sa yeast da suger da backing powder,zaki iyasa gishiri kadan saiki juya kamar dai yadda ake kwabin wainar shinkafa amma kwabin sinasir yafi na wainar shinkafa ruwa,saiki Sa arana in yatashi saiki dauko kaskon suya kisoya mangyada da albasa sabida wani man yanada wari inkikasoya saiki juye akwano,saiki sami auduga maikyau ko brush din girki, saiki dinga dangwalo man dashi kina shafawa a kaskon saiki zuba kullin kirufe kibarshi zuwa yan mintuna saiki cire ba ajuya sinasir haka zakiyi tayi harki gama,sai ayi miya maikyau aci da ita.


NOTE:- Musamman ace aci sinasir dinnan da Miyar Egushi Soup akan wannan post din nawa Akwai yadda akeyin Miyar kuduba, wajen saka measurements kunrinka kintatawa sbd yayi kyau kuma yayi dadi.

Shima wajen saka sugar da gishiri kisan yadda zaki saka Dan dai-dai Musamman gishiri Dan kadan akesawa.

Aci dadi lafiya.



 

Post a Comment

0 Comments