YADDA AKEYIN ONIONS RINGS HADADDE NA ZAMANI DON HIDIMAR SALLAH KO BIKI
INGREDIENTS
fulawa
pintch of salt
Manyan albasa
baking powder
kwai(if desired)
Zaki kwaba fulawar ne kamar kwabin fanke kar yayi ruwa dan ya kama albasa sosai,ciki zaki sa salt,baking powder,da kwai,kiyi cutting albasar in rings size,sai ki babbala ki cire rings din ki dora mai yayi zafi sai ki dinga dauko ring din kina sawa a kwabin ki juya ko ina ya samu sai sa a mai zaki ga ya taso.
NOTE:-Zaki iyacin abinki da miya ko Wani source ko kuma duk abinda kika gadaman ci.
0 Comments