KADAN DAGA CIKIN KURAKUREN DA MA'AURATA KE TAFKAWA WAJEN JIMA'I WANDA YAKAMATA KUSANI KU KIYAYESU
1. Rashin wasa da juna kafin jima'i.
Manxon Allah saw yace: idan mutum zaije ga iyalin sa toh ya aika dan sako"Sai sahabbai sukace : wanne irin dan sako? Sai yace : sumban ta (kiss) da runguma da wasanni da juna.
Na'am :shi wannan wasannin da kiss da tsotse juna shine zai sa maniyyin macce ya gangaro daga kirjin ta zuwa maran ta, Ta yadda zatayi saurin gamsuwa.
Domin rashin gamsuwa a wajen jima'i yana kawo gaba da kiyayya ga ma'aurata. Hasalima yana zamewa dalilin rabuwar aure.
2. Kuskuren na biyu :
Idan miji ya gamsu toh bai kamata ya sauka daga kan matar sa ba har sai itama ta gamsu.
Hasalima zai iya tambayan ta cewa kin gamsu?
Idan tace eh toh sai ya sauka idan kuma tace a a sai yaci gaba da kokartawa har sai ta gamsu.
3. Kuskure na uku :
Rashin chanja yanayin kwanciya.
Rashin chanja yanayin kwanciya yanasa ma'aurata su gaji da juna.
A muslinci ya halatta mijin ki yayi jima'i da ke a kwance ta baya ko ta gaba ko ta gefe ko ta makaifa ko atsaye ko ta goho koma ta yanene matukar dai ba ta dubura bane.
SADUWAR AURE GA MA’AURATA
• Ki jawo hankalin maigidanki ta hanyar yin kwalliya mai kyau, saka kaya masu jawo hankali, shafa turare mai daɗi, da kuma furta kalamai masu daɗin ji.
• Maigida, ka tabbatar da tsaftar jikinka da kuma bakin ka. Ka tuna da matarka cikin salon soyayya, ka rungume ta tare da sumbata (kiss).
• Ka yi wasa da ita sosai kafin ku fara, domin hakan zai ƙara tsawon lokacin saduwar.
• Kada ka yi gaggawa; ka rika sarrafa lokacin yadda ya kamata.
• Ka dinga fadin kalmomin soyayya lokacin da kuke saduwa, hakan na taimakawa wajen jin daɗi da kuma dadewa.
• Kada ki saki jiki kawai ki bar maigida ya yi komai. Ke ma ki yi iya ƙoƙarinki ta hanyar shagwaba da nuna soyayya.
0 Comments